Likitocin Isra’ila sun ce wata babbar mota tayi karo da wata motar safa a daura da Tel Aviv, wanda yayi sanadiyyar jikkata ...
Ma’aikatar tsaron Rasha ta ce zata mai da kakkausar martani biyo bayan hasashen cewa Ukraine zata kai mata farmaki da makamai ...
A jihohin Florida, North Carolina, Georgia, ana ci gaba da fama da barnar da bala’in guguwa mai hade da ruwa ya yi, wanda ya ...
Duk da cewa tuni mutane da yawa suka kada kuri’arsu a zaben na Amurka, har yanzu Donald Trump na jam’iyyar Republican da ...
Masu bincike a jami’ar Sheffield Hallam dake Ingila, sun ce wani bincike da ake gudanarwa cikin sauki da zanen yatsun mutum, ...
Masu kallonmu barkan ku da sake kasancewa tare da mu. Yanzu dai ‘yan kwanaki ne suka rage a gudanar da zaben shugaban kasar ...
Yayin da zaben shugaban kasa na ranar 7 ga watan Disamba a Ghana ke kara karatowa, wasu masu zabe a Kumasi suna cikin rashin ...
A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, watanni goma sha biyar kenan da yin juyin mulki a Nijar, amma babu alamun sojojin ...
Dr. Saminu Muhammad, likita ne a asibitin koyarwa na mallam Aminu Kano, ya yi mana bayani akan yadda ake yawan kamuwa da ...
A cikin shirin lafiyarmu na wannan makon – an kebe watan Oktoba don wayar da kan jama’a a game da cutar sankarar mama. Zamu ...
Menen ra'ayinku akan cutar dajin mama sannan ta ya ya kuke ganin za a tallafawa masu cutar? Ga ra'ayoyin wasu 'yan Najeriya ...
A jamhuriyyar Nijar, inda bayan watanni 15 da yin juyin mulki, babu alamar sojojin na shirin mayar da Nijar din ga ...