Dr. Saminu Muhammad, likita ne a asibitin koyarwa na mallam Aminu Kano, ya yi mana bayani akan yadda ake yawan kamuwa da ...
A wani mataki na magance karuwar bukatar yin maganin cutar Sankara a Afirka, Kungiyar Breast Care International ta fara gina wata katafariyar cibiyar kula da cututtukan Cancer da za a kashe miliyoyin ...
Masu bincike a jami’ar Sheffield Hallam dake Ingila, sun ce wani bincike da ake gudanarwa cikin sauki da zanen yatsun mutum, ...
Menen ra'ayinku akan cutar dajin mama sannan ta ya ya kuke ganin za a tallafawa masu cutar? Ga ra'ayoyin wasu 'yan Najeriya ...
Duk da cewa tuni mutane da yawa suka kada kuri’arsu a zaben na Amurka, har yanzu Donald Trump na jam’iyyar Republican da ...
A jamhuriyyar Nijar, inda bayan watanni 15 da yin juyin mulki, babu alamar sojojin na shirin mayar da Nijar din ga ...
Masu kallonmu barkan ku da sake kasancewa tare da mu. Yanzu dai ‘yan kwanaki ne suka rage a gudanar da zaben shugaban kasar ...
Yayin da zaben shugaban kasa na ranar 7 ga watan Disamba a Ghana ke kara karatowa, wasu masu zabe a Kumasi suna cikin rashin ...
A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, watanni goma sha biyar kenan da yin juyin mulki a Nijar, amma babu alamun sojojin ...
A cikin shirin lafiyarmu na wannan makon – an kebe watan Oktoba don wayar da kan jama’a a game da cutar sankarar mama. Zamu ...
A jihohin Florida, North Carolina, Georgia, ana ci gaba da fama da barnar da bala’in guguwa mai hade da ruwa ya yi, wanda ya ...
Isra’ila tace, ta kammala wani gagarumin hari akan Iran bayan sama da shekara guda da aka kwashe ana bata kashi, daya samo ...